Login Register
G
Zumar arewa tv

Zumar arewa tv

@UC-kwYjqCM1cFuqjQUWi4Zfg - 1.7K subscribers

Tashar dake kawo muku shirye-shirye na ilimantarwa nishadantarwa da fadakarwa. Akwai kuma shirye-shirye wa'yanda suka shafi SIYASA da harkar JAGORANCI sa'annan, a wannan kafa zaku rika ganin wasu FITATTUN FUSKOKI wad'anda suka shahara a bangarori daban-daban kamar bangaran WAKOKI da FINA-FINAN ZAMANI na hausa. Akwai kuma wasu shirye-shirye na musamman wad'anda suka shafi AL-ADUN MUTANEN AREWA da na sauran KABILUN da suke zaune a Nigeria. Har'ilayau, Tashar Zumar Arewa zata rika tsallakawa kasashen ketare a wasu lokuta domin kawo muku wasu shirye-shirye wad'anda suka dace da bukatunku da nishadinku. Wasu Kadan Daga Cikin Shirye-shiryen Tashar Zumar Arewa TV: (1)MULEKA LAKESHA (2)DAGA TITI (3)NAJERIYA KASATA (4)TAKAITATTUN LABARAI (5)WASANNIN GARGAJIYA (6)HIRA DA FITATTU DA (7)SANA'A SA'A (8)ADABIN HAUSA (9)KOKUNSAN? DA SAURANSU...