Login Register
G
Ambato TVplus banner
Ambato TVplus

Ambato TVplus

@UCGANb6M74iN8X7rmk4OUynA - 6.4K subscribers

Abubakar A inuwa wanda kukafi sani da abubakar ambato yayi fice fagen yabon fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD {S.A.W} awasu lokuta abaya ni marubucin littatafai ne da kuma tsara fina finan hausa amma duk da hakan wasu lokuta ina jarraba yin kasida ahankali ahankali cikin ikon allah ayau nafi sanuwa ta bangaren hakan alhamdulillah domin duk mawakin da baya yabon manzon allah {S.A.W} to a gaskiya baimoreba babu shakka yabon annabi shine mafita acikin rayuwarmu, @ domin majilisi daduk wani fagen yabon fiyayyen halitta zaku iya nemanmu ta wannar number @08031315550