Login Register
G
Sheikh Uthman Abubakar Abul-Husnain banner
Sheikh Uthman Abubakar Abul-Husnain

Sheikh Uthman Abubakar Abul-Husnain

@UCaDTx6z5pIJhJlHnSjtFzcg - 9.2K subscribers

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULAHI TA'ALA WA BARAKATUHU WANNAN TASHA TAMU MAI ALBARKA ZATA RIKA KAWO MUKU ABUBUWAN DA SUKA SHAFI KARATUN MALAMAN AHLUL SUNNAH ,MUSABAQOQI, MUQABALOLI,TAFSIRAI, DA SAURAN SU. KUMA DON ALLAH KAR AMANTA A DANNA MANA SUBSCRIBE KUMA A DANNA KARARAWAR SANAR WA WANDA A DUK LOKACIN DA MUKA DORA SABON KARATU ZA KU SAMU MUN GODE ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMEEN.