بسم الله الر حمن الر حيم
Sunan Hamza Muhd Uba Ikara Dan Kungiyar SHU'ARA'UL ISLAM Wanda Wasu Susanida (HAMZA ART IKARA) Halifan Maulana Sharif Rabi'u Usman baba R T A, Na Bude Wannan Channel Domin Kawomuku Kasidu Na Yabon Annabi Muhammad s a w Tsofaffi Da Sababbi Na Maza Da Mata, Dakuma Karatuttukan Malamai Daban Daban Domin Fa'idantuwa